'YADDA AKE HADA VTU WEBSITE' mataki na 002
Title: "YADDA AKE HADA VTU WEBSITE da application da wayar hannunka| Beginner to Pro Tutorial Series" Description: Barkanku da shigowa wannan tafiya na yadda ake hada VTU (Virtual Top-Up) website da application ta hanyar amfani da wayoyin hannunku! π koda ka shahara a harkan ko akasin haka, wannan playlist din zayyi guiding naka mataki mataki har ka cimma nasara. wannan shine video na farko a playlist din, ta yadda Zan nuna muku—yadda zaku siya domain name da hosting. zamu shiga ciki sosai akan yadda zakuyi registering domain name, kuma mu tabbata kun samu ingantaccen ilimi kan VTU platform. zaku iya tuntubata Kai tsaye ta WhatsAppππ https://api.whatsapp.com/send?phone=23409049133382&text=Assalamualaikum! Sunana.. Link na truehost domin ku siya domain and hosting ππ π **Video 1: siyan Domain da Hosting** - dogon bayani kan domain name: kazabi good and perfect domain Dan VTU business naka. - mataki mataki kan yadda zaka zabi good hosting provider. - hanya mabambant...